Rabat (IQNA) Nomia Qusayr, wata tsohuwa ‘yar kasar Moroko, ta yi nasarar rubuta kwafin kur’ani mai tsarki har guda uku.
Lambar Labari: 3489488 Ranar Watsawa : 2023/07/17
Tehran (IQNA) Hajiya Zahra Madasi, ‘yar shekaru 87 a duniya, ‘yar kasar Aljeriya, ta ba da labarin irin sadaukarwar da ta yi a rayuwar kur’ani da karatun kur’ani sau biyu a wata.
Lambar Labari: 3489034 Ranar Watsawa : 2023/04/25
Tehran (IQNA) Su’ad Abdulkadir tsohuwa ce mai shekaru 77 da ta rubuta cikakken kur’ani a Masar.
Lambar Labari: 3484584 Ranar Watsawa : 2020/03/04
Bangaren kasa da kasa Mansiyyah Bint Said Bin Zafir Al-ilyani wata tsohuwa ce ‘yar shekaru 75 da haihuwa a yankin Asir a kasar Saudiyya wadda ta hardace kur’ani baki daya.
Lambar Labari: 3483330 Ranar Watsawa : 2019/01/26
Bangaren kasa da kasa, wata tsohuwa yar Morocco da ke zaune a Spain yar shekaru 75 da haihuwa ta hardace kur'ani mai tsarki baki daya.
Lambar Labari: 3481020 Ranar Watsawa : 2016/12/10