Babban Sakataren Hizbullah:
IQNA - A cikin wani saƙo a lokacin bikin tunawa da Basij, Babban Sakataren Hizbullah ta Lebanon ya jaddada cewa mummunan zagayen gwamnatin Sihiyona da Amurka zai ƙare, yana mai cewa bayan rikicin, za a cimma buɗi.
Lambar Labari: 3494258 Ranar Watsawa : 2025/11/27
Tehran (IQNA) Dakarun ƙungiyar Hizbullah ta ƙasar Labanon sun sake jaddada mubaya’arsu ga shugaban ƙungiyar Sayyid Hasan Nasrallah.
Lambar Labari: 3486183 Ranar Watsawa : 2021/08/09