iqna

IQNA

furuci
Kuwait (IQNA) Daraktan shirye-shirye na yanar gizo ta Kuwait ya sanar da nasarar shirin intanet na "Al-Jame" ta hanyar karbar mintuna biliyan 6 na saurare daga ko'ina cikin duniya.
Lambar Labari: 3489446    Ranar Watsawa : 2023/07/10

Bayan kona Alkur'ani a kasar Sweden;
Rabat (IQNA) Kamfanin Ikea na kasar Sweden, reshen Morocco, ya sanar da cewa an wanke shi daga kona kur’ani a kasar Sweden, saboda fargabar takunkumin da kasashen musulmi suka dauka.
Lambar Labari: 3489436    Ranar Watsawa : 2023/07/08

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Jordan ta yi Allawadai da furuci n gwamnatin Isra'ila na halasta gina wani wurin bautar yahudawa a cikin harabar masallacin Quds
Lambar Labari: 3486625    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) Kwamitin malaman addinin muslunci a kasar Aljeriya mayar wa shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da kakkausan martani.
Lambar Labari: 3486421    Ranar Watsawa : 2021/10/13