Shugaban 'yan Shi'a na Bahrain:
IQNA - Ayatullah Isa Qassem a martanin da Iran ta mayar dangane da zaluncin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana cewa: Matsayin da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dauka a kan wannan wuce gona da iri ya kasance jajircewa da annabci, wanda ba wai kawai ba ya zubar da mutuncinta, a'a har ma da ci gaba tare da cikakken kwarin gwiwa ga nasarar Ubangiji, kuma ba ta tsoron wani zargi saboda Allah.
Lambar Labari: 3493423 Ranar Watsawa : 2025/06/16
IQNA - Sashen kula da harkokin addinin musulunci da ayyukan jinkai na Dubai ya sanar da jadawalin gasar kur'ani mai tsarki ta Sheikha Hind Bint Maktoum karo na 25.
Lambar Labari: 3492488 Ranar Watsawa : 2025/01/01
IQNA - A ziyararsa zuwa Gabashin Asiya a watan Satumba, Paparoma Francis zai gudanar da taron mabiya addinai a babban masallacin Esteghlal da ke Jakarta tare da halartar shugaban nin addinai shida na wannan kasa.
Lambar Labari: 3491474 Ranar Watsawa : 2024/07/07
Tehran (IQNA) Da yake sukar yakin da ake yi tsakanin Rasha da Ukraine, shugaban darikar Katolika na duniya ya ce Allah ba ya goyon bayan yaki kuma zaman lafiya ne kadai hanyar da kasashen duniya za su samu ci gaba.
Lambar Labari: 3487854 Ranar Watsawa : 2022/09/14
Tehran (IQNA) kungiyoyin Falastinawa suna ci gaba da mayar da martani dangane da ganawar da shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya yi da miistan yakin Isra'ila.
Lambar Labari: 3486757 Ranar Watsawa : 2021/12/30
Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar hadin kan gidajen radiyon Musulunci ya bayyana cewa kungiyar za ta bude ofishinta a Falastinu.
Lambar Labari: 3486650 Ranar Watsawa : 2021/12/06