iqna

IQNA

IQNA - A cikin sakon Kirsimeti, Paparoma Francis shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya yi kira da a kawo karshen yakin Zirin Gaza da Ukraine.
Lambar Labari: 3492451    Ranar Watsawa : 2024/12/26

IQNA - Gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Italiya karo na uku ita ce kungiyar hadin kan musulmi ta kasar Italiya ta shirya, kuma mahalarta taron sun yi tir da harin ta'addanci da aka kai a kasuwar Kirsimeti a birnin Magdeburg na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3492443    Ranar Watsawa : 2024/12/24

IQNA - Kiristoci a Damascus, babban birnin kasar Syria, sun yi zanga-zangar nuna adawa da kona wata bishiyar Kirsimeti a wani gari da ke kusa da Hama.
Lambar Labari: 3492440    Ranar Watsawa : 2024/12/24

Tehran (IQNA) a karon farko an gudanar idin kirsimati a kasar Saudiyya a wannan shekara
Lambar Labari: 3486726    Ranar Watsawa : 2021/12/25

Tehran (IQNA) An fitar da faifan bidiyo na wata bishiyar Kirsimeti da ake kunnawa a Bishkek, babban birnin kasar Kyrgyzstan, a jajibirin haihuwar Annabi Isa (AS)
Lambar Labari: 3486706    Ranar Watsawa : 2021/12/20