An bayyana a wajen taron masallacin Al-Azhar
IQNA - Tsohon shugaban jami'ar Azhar ya bayyana a taron mako-mako na masallacin Azhar cewa: Farkon Suratul Isra'i tare da ambaton masallacin Al-Aqsa yana nuni da cewa wannan masallaci wani bangare ne da ba za a iya raba shi ba daga cikin al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3493102 Ranar Watsawa : 2025/04/16
Mu waiwayi tarihin rugujewar makabartar Madina mafi dadewa
IQNA - Makabartar Baqi'i wani wurin da ake gudanar da aikin hajjin Musulunci a Madina ne, wanda ya kunshi kaburburan malaman Sunna, baya ga limaman Ahlul bait.
Lambar Labari: 3493055 Ranar Watsawa : 2025/04/07
Mufti na Serbia a hirarsa da Iqna:
IQNA - Senad Alkovic, Mufti na Serbia, yayin da yake ishara da kisan kiyashin da ake yi a zirin Gaza, ya bayyana yaki da wannan aika-aika a matsayin alhakin dan Adam da na duniya baki daya.
Lambar Labari: 3491285 Ranar Watsawa : 2024/06/05
Majalisar Dinkin Duniya da kungiyoyin kare hakkin bil adama na zargin China da daure Musulman Uygur miliyan daya a gidan yari, da azabtar da su da kuma cin zarafinsu. Ita ma wannan kasa tana ci gaba da matsin lamba a kan al'ummar Uygur saboda abin da ta ce na yaki da ta'addanci da rarrabuwar kawuna, wanda wani bangare ne na matakan yaki da ayyukan addini, ruguza masallatai da abubuwan tarihi, da mallake jama'a. China dai ta musanta dukkan wadannan zarge-zargen.
Lambar Labari: 3490379 Ranar Watsawa : 2023/12/28
Surorin Kur’ani (40)
Allah Ya jaddada a cikin aya ta 60 a cikin suratu Gafir, ku kira ni in amsa muku, don haka sharadin karbar addu’a shi ne a roki Allah da ita.
Lambar Labari: 3488164 Ranar Watsawa : 2022/11/12
Tehran (IQNA) Jami'in kula da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a yankin Gabas ta Tsakiya ya jaddada cewa, dukkanin matsugunan da Isra'ila ke yi a yankunan da ta mamaye haramun ne bisa dokokin kasa da kasa, kuma suna kawo cikas ga zaman lafiya.
Lambar Labari: 3487751 Ranar Watsawa : 2022/08/26
Tehran (IQNA) Ana ci gaba da ruguje gidajen musulmi a Indiya, wanda ya zama wata alama ta zaluncin jam'iyya mai mulki, a matsayin wani makami na murkushe musulmi da wulakanta su.
Lambar Labari: 3487443 Ranar Watsawa : 2022/06/20
Tehran (IQNA) ‘Yan Sanda Isra’ila sun ruguza gidan wasu iyalan Falasdinawa a unguwar Sheikh Jarrah dake gabashin birnin Qods.
Lambar Labari: 3486843 Ranar Watsawa : 2022/01/19