Kakakin Hashd al-Shaabi:
IQNA - Kakakin rundunar "Hashd al-Shaabi" ya jaddada cikakken shirin sojojin Iraki na kare iyakokin kasar da sauran yankunan kasar, sannan ya jaddada cewa ba za a taba maimaita irin yanayin da kasar ta shiga a hannun 'yan ta'adda na ISIS a shekarar 2014 ba.
Lambar Labari: 3492326 Ranar Watsawa : 2024/12/05
Tehran (IQNA) Jami'an tsaro a lardin Karbala sun sanar da wani shiri na musamman na tabbatar da tsaron maziyarta a tsakiyar watan Sha'aban a lardin.
Lambar Labari: 3487032 Ranar Watsawa : 2022/03/10