Tehran (IQNA) “Ramadan wata ne na zaman lafiya,” in ji Jeremy Corbyn, dan majalisar wakilai kuma tsohon shugaban jam’iyyar Labour ta Burtaniya, bayan ya ziyarci masallacin Finsbury Park da ke arewacin Landan a shafinsa na Facebook.
Lambar Labari: 3487121 Ranar Watsawa : 2022/04/03