Addu'ar budewa (Iftitah) tana daya daga cikin addu'o'i na musamman na watan Ramadan da aka ba su kulawa ta musamman, jigogin wannan addu'ar dai su ne bayar da bege ga mutanen da suka yanke kauna, amma wannan addu'ar tana bude musu kofar fata da rahama.
Lambar Labari: 3487164 Ranar Watsawa : 2022/04/13