IQNA - An lullube hubbaren Alawi da ke Najaf Ashraf da bakaken kyalle a daidai lokacin da ake kusantowar wafatin Manzon Allah (SAW).
Kamfanin dillancin labaran Karbala ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Karbala Al-Aan cewa, an rufe hubbaren Alawi da ke birnin Najaf Ashraf da bakaken kyalle a yayin zagayowar zagayowar ranar wafatin manzon Allah (SAW).