iqna

IQNA

IQNA - Wani farfesa na nazarin kwatankwacin kur’ani da tsohon alkawari, yayin da yake magana kan yadda kur’ani ke yin amfani da harshe na Littafi Mai Tsarki, ya bayyana cewa bai kamata a ga kasancewar harshe na Littafi Mai Tsarki a cikin kur’ani a matsayin shaida na dogaro ko koyi ba. Maimakon haka, yana nuna yadda Alƙur'ani ke aiki a cikin zance mai faɗi na addini, yana sake amfani da maganganun da aka sani ta hanyoyi na zamani.
Lambar Labari: 3493391    Ranar Watsawa : 2025/06/09

IQNA - Babban malamin shi’a na kasar Iraki Ayatollah Sistani, ya jaddada ci gaban ayyukan agaji da ruhi na rashin son kai.
Lambar Labari: 3493291    Ranar Watsawa : 2025/05/22

IQNA - Shugaban cibiyar kula da harkokin kur’ani ya taya wakilin kasar Iran murnar lashe matsayi na biyar a gasar kur’ani ta kasar Jordan.
Lambar Labari: 3493149    Ranar Watsawa : 2025/04/25

A binciken Masanin musulunci na Amurka:
IQNA - Wani farfesa ilimin tauhidi dan kasar Amurka ya ce kur’ani mai tsarki da kuma littafai masu tsarki da suka gabata, duk da cewa sun samo asali ne daga tushe na gama gari, amma suna da nasu hanyoyin da bayanai na musamman.
Lambar Labari: 3492755    Ranar Watsawa : 2025/02/16

IQNA - A jiya ne aka gudanar da taron ilmantarwa na ilimi da al'adu na "Koyon nasarori n juyin juya halin Musulunci a fagen mata" a cibiyar Musulunci ta Masoumeh.
Lambar Labari: 3492724    Ranar Watsawa : 2025/02/11

Ministan harkokin addini  ya ce:
IQNA - Ministan harkokin addini da na kasar Aljeriya ya bayyana irin nasarori n da kasar ta samu a fagen koyar da kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3492509    Ranar Watsawa : 2025/01/05

IQNA - Tawagar kur'ani ta kasa da kasa ta ziyarci Darul-Qur'an Astan Muqaddas Hosseini a yayin tattakin Arbaeen.
Lambar Labari: 3491758    Ranar Watsawa : 2024/08/26

Me kur’ani ke cewa (53)
A rayuwa, a koyaushe akwai gazawa kuma a gaba da haka akwai nasara. Tambayar da ke zuwa a zuciyarmu idan muka gaza ita ce me ya sa muka gaza? Me ya sa ba mu yi nasara ba? Kuma a saman waɗannan tambayoyin, muna jin baƙin ciki da rashin jin daɗi.
Lambar Labari: 3489224    Ranar Watsawa : 2023/05/29

Tehran (IQNA) 'Yan majalisar dokokin New Jersey na fatan zartar da wani kuduri na bangarorin biyu na amincewa da watan Janairu a matsayin watan Musulmi a fadin jihar.
Lambar Labari: 3488371    Ranar Watsawa : 2022/12/21

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gargadin gwamnatin sahyuniya game da duk wani ganganci kan Masallacin Kudus
Lambar Labari: 3487234    Ranar Watsawa : 2022/04/30