iqna

IQNA

washington
Washington (IQN) Daruruwan magoya bayan Ahlul Baiti (AS) ne suka gudanar da zaman makokin jagoran shahidai a gaban fadar White House da ke birnin Washington.
Lambar Labari: 3489556    Ranar Watsawa : 2023/07/29

Tehran (IQNA) Firaministan yahudawan sahyoniya ya rufe ofishin jakadancin wannan gwamnati da ke kasar Eritriya sakamakon adawar da mahukuntan kasar suka yi na kasancewar jakadan yahudawan sahyoniya a birnin Asmara.
Lambar Labari: 3487529    Ranar Watsawa : 2022/07/10

Bangaren kasa da kasa, musulmin yankin Bellevue da ke birnin Washington na Amurka sun gudanar da zama domin tattauna hanyoyin kaucewa matsalolin da suke fuskanta.
Lambar Labari: 3482275    Ranar Watsawa : 2018/01/06

Bangaren kasa da kasa, daruruwan Musulmi sun gudanar da gangami da jerin gwano a birnin Washington na kasar Amurka domin tunawa da cika shekaru 92 da Wahabiyawa suka rusa babbar makabartar musulmi mai tarihi a cikin addinin muslunci ta Baqi'a da ke birnin Madina mai alfarma.
Lambar Labari: 3481668    Ranar Watsawa : 2017/07/04

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jahohin Amurka da suka hada har da Washinton, New York da kuma Virginia sun nuna rashin amincewarsu da shirin Trump na korar baki da musulmi.
Lambar Labari: 3481195    Ranar Watsawa : 2017/02/02

Bangaren kasa da kasa, Wuta ta tashi a cikin wani masallaci da ke cikin birnin Washington na kasar Amurka, inda dukkanin kaddarorin da ke cikin masallacin suka kone kurmus, duk kuwa da cewa musumi sun yi iamnin cewa da gangan ne aka saka wutar.
Lambar Labari: 3481137    Ranar Watsawa : 2017/01/15

Bangaren kasa da kasa, wata mata musulma da ta fuskanci cin zarafi a kasar Birtaniya saboda hijabin da ta saka ta kafa wani gungu na yaki da irin wannan tabi’a
Lambar Labari: 3481133    Ranar Watsawa : 2017/01/14

Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi sun gudanar da sallar juma’a a jiya gaban fadar white house da ke kasar Amurka domin nuna rashin amincewarsu da abin da aka yin a kashe musulmi a jahar North Carolina.
Lambar Labari: 2849622    Ranar Watsawa : 2015/02/14