iqna

IQNA

IQNA - Masu fafutukar kare hakkin bil adama a Amurka suna gargadin cewa umurnin zartarwa da Donald Trump ya sanyawa hannu zai iya share fagen farfado da dokar hana tafiye-tafiye da musulmi ke yi da kuma yin fito na fito da magoya bayan Falasdinawa.
Lambar Labari: 3492631    Ranar Watsawa : 2025/01/26

Tehran (IQNA) A shekara ta biyu a jere, kulob din "Blackburn Rovers" na kasar Ingila ya gayyaci Musulmai don gudanar da Sallar Eid al-Adha a filin wasan kulob din.
Lambar Labari: 3487505    Ranar Watsawa : 2022/07/04