iqna

IQNA

A wata wasika zuwa ga kwamitin sulhu
New York (IQNA) Bisa la'akari da irin yadda aka kashe bil'adama a Gaza, Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya aike da wasika zuwa ga shugaban kwamitin sulhun inda ya yi nuni da sashi na 99 na Yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya inda ya jaddada cewa: "Babu inda za a iya samun tsaro a Gaza."
Lambar Labari: 3490269    Ranar Watsawa : 2023/12/07

Tehran (IQNA) Faransa da China, a matsayin kasashe biyu na dindindin a kwamitin sulhun, tare da hadaddiyar daular Larabawa a matsayin mamba mara din-din-din, sun yi kira da a gudanar da taron gaggawa na wannan kungiya ta kasa da kasa dangane da halin da ake ciki da kuma abubuwan da ke faruwa a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3489121    Ranar Watsawa : 2023/05/10

Tehran (IQNA) Kungiyar Hadin kan kasashen Musulmi ta O.I.C ta yaba da matakin ganawa tsakanin shugaban Falasdinawa da na Kungiyar Hamas ta Falasdinu a matsayin matakin samar da sulhu a tsakanin Falasdinawa.
Lambar Labari: 3487518    Ranar Watsawa : 2022/07/07