iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Aljeriya ta tanadi wani sabon shiri na sanya ido kan dukkanin limaman masallatan kasar, domin kawo karshen yada tsatsauran ra'ayi da rarraba a tsakanin musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483025    Ranar Watsawa : 2018/10/03

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta jibge daruruwan jami’an tsaro domin hana gudanar da tarukan mabiya mazhabar shi’a na kasar ke gudanarwa a masalalcin Imam Hussain (AS) a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3481160    Ranar Watsawa : 2017/01/22

Bangaren kasa da kasa, mahukunta a kasar oroco na shirin gurfanar da wani malamin ‘yan salafiyya da ke kafirta musulmi a kasar saboda babban hadarin da yak e da shi ga zaman lafiya atsakanin al’ummar musulmi na kasar da suke rayuwa tsawon shekaru tare da juna duk kuwa da banbancin mazhabobi da ra’ayoyinsu.
Lambar Labari: 1376966    Ranar Watsawa : 2014/02/18