Tehran (IQNA) Tun daga shekara ta 2016, Majalisar Dinkin Duniya ta fara neman hanyoyin da za ta yi amfani da karfin kudi bisa addinin Musulunci don aiwatar da ayyukanta da daidaita hanyoyin hada-hadar kudi da manufofin ci gaba mai dorewa.
Lambar Labari: 3487586 Ranar Watsawa : 2022/07/24