iqna

IQNA

Jakadan kur'ani na Iran a Indonesia:
IQNA - Jakadan kur'ani na farko na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa musulmi za su iya tsayawa tsayin daka ta hanyar dogaro da manufofin kur'ani yana mai cewa: Wadannan taruka suna karfafa zumunci da 'yan uwantaka a tsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3492918    Ranar Watsawa : 2025/03/15

Limamin Kirista kuma mai bincike:
Limamin limami kuma farfesa na nazari daga kasar Afrika ta Kudu, yayin da yake ishara da hikayoyin da suka wanzu dangane da shahadar Imam Hussain (a.s) kafin waki’ar Karbala da kuma bayan waki’ar Karbala, ya ce: A mahangar tawa mai bincike na Kirista sakon Imam Hussaini (a.s.) a Karbala, sadaukar da kai ne don ceton bil'adama, kuma ta haka ne ya ketare dukkan iyakokin kabila, addini da kasa.
Lambar Labari: 3487640    Ranar Watsawa : 2022/08/05