Tehran (IQNA) Majalisar koli ta siyasar kasar Yemen ta fitar da sanarwa a matsayin martani ga cin zarafi da wulakanta kur'ani mai tsarki da ake ci gaba da yi a kasashen Denmark da Sweden, tare da sanya takunkumin hana shigo da kayayyakin da ake samarwa a wadannan kasashe.
Lambar Labari: 3488905 Ranar Watsawa : 2023/04/02
Tehran (IQNA) Mahalarta 4 daga kasashen Afirka daban-daban da ’yan takara biyu daga Indonesia da Yemen ne suka fafata a daren 6 na gasar kur’ani ta kasa da kasa ta Dubai.
Lambar Labari: 3488893 Ranar Watsawa : 2023/03/31
Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da ofishin siyasa na kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya fitar ya bayyana cewa, sake kulla alaka tsakanin kungiyar Hamas da kasar Siriya ya kara karfafa karfin juriya a yankin.
Lambar Labari: 3488040 Ranar Watsawa : 2022/10/20
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya ce:
Tehran (IQNA) Yayin da yake ishara da shigar da Amurkawa da Saudiyya suka yi a wannan kasa, jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yaman ya ce: Idan har kawancen 'yan ta'adda ya mamaye sauran yankuna, to za su yi abin da ya fi wannan muni, amma duk da kokarin da suke yi, sun kasa cimma burinsu.
Lambar Labari: 3487885 Ranar Watsawa : 2022/09/20
Tehran (IQNA) Biranen daban-daban na kasar Yemen a yau 8 ga watan Agusta, sun shaida yadda al'ummar wannan kasa suka halarci jerin gwanon Ashura Hosseini tare da nuna goyon baya ga tsayin daka na al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3487655 Ranar Watsawa : 2022/08/08
Tehran (IQNA) Hukumar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana a cikin wani rahoto da ta fitar cewa kimanin ‘yan kasar Yemen miliyan 17 ne ke fama da matsalar karancin abinci, al’amarin da ke kara dagula halin rayuwa a kasar.
Lambar Labari: 3487275 Ranar Watsawa : 2022/05/10
Tehran (IQNA) Ofishin Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Yemen ya ce, ana binciken yiwuwar dakatar da bude wuta a kasar a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487077 Ranar Watsawa : 2022/03/21
Tehran (IQNA) Amurka ta kakaba wasu daga cikin jagororin kungiyar Ansarullah da aka fi sani Alhuthi ta kunkumi.
Lambar Labari: 3486900 Ranar Watsawa : 2022/02/03
Tehran (IQNA) Shugaban tawagar masu shiga tsakani na gwamnatin ceto kasar Yemen ya bayyana cewa: Hadaddiyar Daular Larabawa ba za ta kasance cikin kwanciyar hankali ba, ko da ko ta roki taimako daga Amurka,
Lambar Labari: 3486873 Ranar Watsawa : 2022/01/27
Tehran (IQNA) kungiyar likitocin kasa da kasa ta sanar da cewa, fararen hula akalla 70 ne suka rasa rayukansu a yau a kasar Yemen sakamakon hare-haren da jiragen yakin Saudiyya suka kaddamar a kansu.
Lambar Labari: 3486848 Ranar Watsawa : 2022/01/21
Tehran (IQNA) jiragen yakin gwamnatin kasar Saudiyya sun kaddamar da munanan hare-hare a kan birnin San'a fadar mulkin kasar Yemen a yammacin yau.
Lambar Labari: 3486607 Ranar Watsawa : 2021/11/25
Tehran (IQNA) Abdulmalik Alhuthi shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana gwagwarmaya domin kare kasa daga makiya a matsayin wajibi na addini.
Lambar Labari: 3486447 Ranar Watsawa : 2021/10/19
Tehran (IQNA) al'ummar kasar Yemen sun fara gudanar da tarukan murnar zagayowar lokacin Maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486415 Ranar Watsawa : 2021/10/12
Tehran (IQNA) an fara aiwatar da wani shiri na koyar da kurame karatun kur'ani mai tsarki a kasar Yemen ta hanyar karatun ishara.
Lambar Labari: 3486251 Ranar Watsawa : 2021/08/29
Tehran (IQNA) kungiyar malaman musulmi ta duniya ta mika sakon ta'aziyyar rasuwar babban mufti na kasar Yemen Allamah Al-umrani.
Lambar Labari: 3486101 Ranar Watsawa : 2021/07/13
Tehran (IQNA) Sayyid Abdulmalik Alhuthy jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana cewa, a cikin shekaru 6 Saudiyya ta rusa masallatai 1400 a Yemen.
Lambar Labari: 3485764 Ranar Watsawa : 2021/03/26
Tehran (IQNA) kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya bukaci da a dakatar da bude wuta a yakin kasar Yemen
Lambar Labari: 3485755 Ranar Watsawa : 2021/03/19
Tehran (IQNA) an bude gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki a kasar Yemen a birnin San’a fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3485751 Ranar Watsawa : 2021/03/18
Tehran (IQNA) kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ta bayyana cewa makiya sun mayar da yankin Maarib a matsayin wata matattara da ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3485710 Ranar Watsawa : 2021/03/03
Tehran (IQNA) Sojojin Yemen da dakarun sa-kai na kabilun larabawan kasar sun kai harin daukar fansa kan wasu jiragen yakin Saudiyya.
Lambar Labari: 3485641 Ranar Watsawa : 2021/02/11