Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta bayyana saka kungiyar Ansarullah a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda, zai jefa kasar Yemen cikin wani hali mafi muni.
Lambar Labari: 3485568 Ranar Watsawa : 2021/01/19
Kungiyar tarayyar turai ta yi watsi da matakin Amurka na saka kungiyar Ansarullah ta Yemen a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3485551 Ranar Watsawa : 2021/01/13
Tehran Majalisar dinkin duniya ta bayar da rahoton cewa, akwai babbar barazanar yunwa da ke a kasar Yemen, da ke bukatar daukar matakin gaggawa.
Lambar Labari: 3485549 Ranar Watsawa : 2021/01/12
Tehran (IQNA) wasu bama-bamai sun tashi a lokacin da ministocin gwamnatin Mansur Hadi ke isowa filin sauka da tashin jiragen sama da ke birnin Aden a kudancin Yemen.
Lambar Labari: 3485508 Ranar Watsawa : 2020/12/30
Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta bukaci a kawo karshen yakin kasar kasar Yemen a cikin shekara mai kamawa ta 2021.
Lambar Labari: 3485503 Ranar Watsawa : 2020/12/28
Tehran (IQNA) Ansarullah ta sako wasu Amurkawa biyu da take tsare da su domin ba da damar dawowar wasu ‘yan kasar Yemen sama da dari biyu da suke kasar Oman.
Lambar Labari: 3485278 Ranar Watsawa : 2020/10/15
Tehran (IQNA) Sojojin hayar gwamnatin Saudiyya sun kashe mata biyu fararen hula hula a cikin lardin Al-daidah na kasar Yemen tare da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3485235 Ranar Watsawa : 2020/10/01
Tehran (IQNA) Shugaban majalisar koli ta juyi a kasar Yemen Muhammad Ali Alhuthi ya bayyana cewa aikin majalisar dinkin duniya a Yemen shi ne shiga tsakani.
Lambar Labari: 3485226 Ranar Watsawa : 2020/09/28
Tehran (IQNA) kungiyar Ansarullah a kasar Yementa ce larabawan da suka kulla alaka da Isra’ila, ba za su iya canja mumummunan tarihinta ba.
Lambar Labari: 3485198 Ranar Watsawa : 2020/09/18
Tehran (IQNA) marigayi Abdulbasit dai ya gabatar da karatun kur’ani mai tsarkia kasashen duniya daban-daban, amma wannan a kasar Yemen ne.
Lambar Labari: 3485054 Ranar Watsawa : 2020/08/04
Tehran, (IQNA) kwamitin mata a Yemen ya soki majalisar dinkin duniya kan yadda ta yi shiru da bakinta kan kiyashin kiyashin da Saudiyya ke yi wa mutanen kasar.
Lambar Labari: 3484989 Ranar Watsawa : 2020/07/16
Kungiyar bayar da agaji ta Red Cross ta bayyana cewa fiye da rabin mutanen Yemen suna bukatar taimakon abinci.
Lambar Labari: 3484977 Ranar Watsawa : 2020/07/12
Tehran (IQNA) hukumar kula da kananan yara ta duniya ta yi gargadin cewa fiye da yara miliyan biyu ne suke fuskantar yunwa a Yemen.
Lambar Labari: 3484930 Ranar Watsawa : 2020/06/26
Tehran (IQNA) kakakin rundunar sojin Yemen a gwamnatin San’a ya ce sun mayar da martani da makamai masu linzami kan hare-haren Al saud a kan kasarsu.
Lambar Labari: 3484919 Ranar Watsawa : 2020/06/23
Tehran (IQNA) Hukumar agajin gaggawa ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, kayayyakin taimako da kungiyoyi na kasa da kasa suke baiwa al’ummar kasar Yemen na gab da karewa.
Lambar Labari: 3484902 Ranar Watsawa : 2020/06/17
Tehran (IQNA) masarautar Al Saud ta sanar da cewa kawancenta da ke kaddamar da hare-hare kan Yemen zai dakatar da hare-haren har tsawon makonni biyu.
Lambar Labari: 3484695 Ranar Watsawa : 2020/04/09
Bangaren kasa da kasa, gwamnati mai murabus da jami’anta ke gudun hijira sun bullo da sabon makirci na zargin mayakan kungiyar Ansarullah da rusa masallatai.
Lambar Labari: 3481179 Ranar Watsawa : 2017/01/28