IQNA - Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta yankin Tigray na kasar Habasha ta yi Allah wadai da dokar hana sanya hijabi a makarantun birnin Axum tare da neman a soke wannan haramcin.
Lambar Labari: 3492521 Ranar Watsawa : 2025/01/07
IQNA - 'Yar tseren kasar Holland da ta lashe lambar zinare a gasar tseren guje-guje da tsalle-tsalle ta Olympics ta sanya hijabi n Musulunci a lokacin da ta karbi lambar yabo domin nuna rashin amincewarta da manufofin kyamar Musulunci na kasashen Turai.
Lambar Labari: 3491697 Ranar Watsawa : 2024/08/14
IQNA - Kungiyoyin kare hakkin bil'adama da masu fafutuka na Turai sun bayyana matakin hana 'yan wasan Faransa mata masu fafutuka a gasar Olympics ta Paris a matsayin wani karara na keta ikirarin Faransa na daidaiton jinsi, da kuma take hakkin bil'adama.
Lambar Labari: 3491582 Ranar Watsawa : 2024/07/26
Kotun kolin Tarayyar Turai ta yanke hukuncin cewa kasashe mambobin Tarayyar Turai za su iya hana ma'aikatansu sanya tufafin da ke nuna imani na addini.
Lambar Labari: 3490224 Ranar Watsawa : 2023/11/29
Tehran (IQNA) Sake shawarar hana sanya hijabi a makarantun kasar Denmark da wasu jam’iyyu suka yi ya sake haifar da dadadden cece-kuce a kasar.
Lambar Labari: 3487781 Ranar Watsawa : 2022/08/31