Sheikh Abdo yana daya daga cikin malaman kur'ani a kasar Masar, wanda duk da cewa ya yi karatun firamare, ya samu nasarar rubuta litattafai na addini da na kur'ani guda 20 da kuma Musaf Sharif cikakke.
Lambar Labari: 3488019 Ranar Watsawa : 2022/10/16