Tehran (IQNA) baje kolin kayan 'ya'yan itace na rumman a yankin karaj a kasar Iran.
Lambar Labari: 3486825 Ranar Watsawa : 2022/01/16
Tehran (IQNA) A kowace shekara dubban tsuntsayen kazar ruwa zuwa lardin garin Shiraz dake kudu maso yammacin lardin Fars na kasar Iran.
Lambar Labari: 3486814 Ranar Watsawa : 2022/01/12
Tehran (IQNA) Taron da ake gudanarwa kan shahadar Sayyida Zahra (AS)
Lambar Labari: 3486796 Ranar Watsawa : 2022/01/08
Tehran (IQNA) makarantan kur'ani 'yan kasar Iran da suke yin karatu tare a lokaci guda da salon karatu irin na marigayi Sheikh Minshawi.
Lambar Labari: 3486785 Ranar Watsawa : 2022/01/05
Tehran (IQNA) Ana gudanar da bukukuwan kirsimetia birnin Isfahan da ke tsakiyar kasar Iran.
Lambar Labari: 3486764 Ranar Watsawa : 2022/01/01
Tehran (IQNA) an shiga mataki na krashe na gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 44.
Lambar Labari: 3486729 Ranar Watsawa : 2021/12/26
Tehran (IQNA) Iran ta sanar da cewa ba ta karbar izini daga kowa a duniya domin inganta ayyukanta na tsaro.
Lambar Labari: 3486727 Ranar Watsawa : 2021/12/25
Tehran (IQNA) Gamayyar kungiyoyin farar hula a kasar Malaysia ta sanar da cikakken goyon bayanta ga kasar Irana tattaunawar nukiliya.
Lambar Labari: 3486646 Ranar Watsawa : 2021/12/05
Tehran (IQNA) A cikin sabon sakonsa a yanar gizo, Mahdi Gholamnejad tare da daya daga cikin ‘ya’yansa, suna karanta Suratul Balad.
Lambar Labari: 3486638 Ranar Watsawa : 2021/12/03
Tehran (IQNA) yadda ake gudanar da baje kolin nau'oin furanni a lardin Markazi na kasar Iran.
Lambar Labari: 3486521 Ranar Watsawa : 2021/11/07
Tehran (IQNA) an bude taron makon hadin kan musulmi karo na 35 da aka saba gudanarwa a kowace shekara a kasar Iran.
Lambar Labari: 3486446 Ranar Watsawa : 2021/10/19
Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bayyana damuwa kan matsalolin da ake kokarin haifar wa kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486428 Ranar Watsawa : 2021/10/15
Tehran (IQNA) an bude taron baje kolin kur'ani mai tsarki na shekara-shekara a Hafeziyya da ke Shiraz a Iran
Lambar Labari: 3486407 Ranar Watsawa : 2021/10/10
Tehran (IQNA) dan kasar Iran ya zo a mataki na farko a gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Croatia
Lambar Labari: 3486353 Ranar Watsawa : 2021/09/26
Tehran (IQNA) ranar 30 ga watan Mordad na hijira shamsiyya ce ranar masallatai
Lambar Labari: 3486230 Ranar Watsawa : 2021/08/23
Tehran (IQNA) za a yi wa jagoran juyin musulunci na kasar Iran rigafin corona wanda Iran ta samar
Lambar Labari: 3486045 Ranar Watsawa : 2021/06/24
Tehran (IQNA) yadda aka gudanar da zabukan kasar Iran a cikin hotuna
Lambar Labari: 3486025 Ranar Watsawa : 2021/06/19
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya bayyana fitowar al’umma a zabuka a matsayin abin da yake fayyace makomarta.
Lambar Labari: 3486018 Ranar Watsawa : 2021/06/16
Tehran (IQNA) wasu daga cikin Falastinawa masu fafutuka sun daga tutocin Iran da Falastinu a cikin harabar masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3485992 Ranar Watsawa : 2021/06/08
Tehran (IQNA) gangamin yara 'yan makaranta a Iran domin goyon baya ga yara a Falastinu.
Lambar Labari: 3485946 Ranar Watsawa : 2021/05/25