IQNA - Falasdinawa 70,000 ne suka gudanar da sallar dare na farko na watan Ramadan a masallacin Al-Aqsa, duk kuwa da tsaurara matakan da gwamnatin sahyoniya ta dauka.
Lambar Labari: 3492830 Ranar Watsawa : 2025/03/02
Tehran (IQNA) Dubban masu ziyara ne ke shirin gudanar da bukukuwan maulidin Imam Ali Amirul Muminin (AS) a birnin Najaf Ashraf a cikin tsauraran matakan tsaro.
Lambar Labari: 3488601 Ranar Watsawa : 2023/02/03
Yayin da aka fara cibiyoyin kada kuri'a na zaben Knesset, 'yan yahudawan sahyoniya sun kai hari kan masallacin Al-Aqsa mai girma tare da goyon bayan 'yan sanda.
Lambar Labari: 3488112 Ranar Watsawa : 2022/11/02