ibada - Shafi 3

IQNA

Tehran (IQNA) A cikin wata wasika, wakilan kungiyoyin addinin Islama da dama sun nuna rashin amincewarsu da tsoma bakin hukumar "Kwamitin agaji" ta Burtaniya, wadda ministan al'adu na kasar ke nada shugabanta a harkokin cikin gidan cibiyar Musulunci ta Ingila.
Lambar Labari: 3489236    Ranar Watsawa : 2023/06/01

Surorin Kur’ani (73)
Dare wani lokaci ne na musamman da aka yi niyya don hutawa da barci, amma kwanciyar hankali da ke cikin wadannan sa'o'i yana sa wasu su ba da wani bangare nasa ga tunani ko ibada . Kuma da alama ibada tana da ƙarin tasiri a waɗannan lokutan.
Lambar Labari: 3489044    Ranar Watsawa : 2023/04/26

Tehran (IQNA) Hajiya Zahra Madasi, ‘yar shekaru 87 a duniya, ‘yar kasar Aljeriya, ta ba da labarin irin sadaukarwar da ta yi a rayuwar kur’ani da karatun kur’ani sau biyu a wata.
Lambar Labari: 3489034    Ranar Watsawa : 2023/04/25

Tehran (IQNA) A safiyar yau 21 ga watan Afirilu ne aka gudanar da Sallar Idi a Masallacin Al-Aqsa tare da halartar Falasdinawa masu ibada 120,000.
Lambar Labari: 3489018    Ranar Watsawa : 2023/04/21

Tehran (IQNA) Wanda ake zargi da daba wa limamin wani masallaci da ke jihar New Jersey ta Amurka wuka ya bayyana dalilinsa na daukar wannan mataki.
Lambar Labari: 3488969    Ranar Watsawa : 2023/04/13

Domin yin azumi na musamman da bin tafarkin hidima sai a roki Allah. An bayyana wannan batu a cikin addu’ar ranar bakwai ga watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488881    Ranar Watsawa : 2023/03/28

Dandano zakin zikirin Allah yana samuwa ne a cikin wani yanayi da za a iya tunani a kansa kamar yadda daya daga cikin ayoyin sallah a ranar hudu ga watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488872    Ranar Watsawa : 2023/03/27

Tehran (IQNA) an  gudanar da tarurrukan kur'ani da juyayin shahadar Imam Musa Kazim (AS) da majalissar ilimin kur'ani mai tsarki ta Astan Abbasi a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3488671    Ranar Watsawa : 2023/02/16

Tehran (IQNA) an fara shirye-shiryen fara aikin hajjin bana, inda a jiya aka saka kyallen dakin Ka’abah.
Lambar Labari: 3487445    Ranar Watsawa : 2022/06/20

Tehran (IQNA) - An gudanar da tarukan ibada domin raya daren lailatul kadari a masallatai da wuraren ibada a kasar Iran a daren Juma'a.
Lambar Labari: 3487211    Ranar Watsawa : 2022/04/24

Tehran (IQNA) an samar da wurin salla ga masu larura ta musamman a cikin masallacin haramin Makka mai alfarma a lokutan Umrah.
Lambar Labari: 3486256    Ranar Watsawa : 2021/08/31

Tehran (IQNA) masu gudanar da aikin hajjin bana sun yi dawafin bankawana.
Lambar Labari: 3485052    Ranar Watsawa : 2020/08/03

Tehran (IQNA) kasar Syria na daga cikin manyan kasashen musulmi da watan Ramadan yake da matsayi na musamman.
Lambar Labari: 3484829    Ranar Watsawa : 2020/05/23

Tehran (IQNA) musulmin kasar Singapore suna raya watan Ramadan a kowace shekara da abubuwa na ibada .
Lambar Labari: 3484794    Ranar Watsawa : 2020/05/13

Bangaren kas ada kasa, babban kwamitin kula da wuraren ibada na mabiya addinin kirista a Palastinu ya yi kakkasaura suka kan keta alfarmar wuraren ibada na kirista da yahudawa ke yi.
Lambar Labari: 3482515    Ranar Watsawa : 2018/03/27

Bangaren kasa da kasa, Majlaisar musulmin kasar Birtaniya ta bukaci mahukuntan kasar da su dauki matakan kare wuraren ibada da suka hada da masallatai da kuma cibiyoyin musulmi.
Lambar Labari: 3481625    Ranar Watsawa : 2017/06/19

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Amurka ta yanke hukuncin daurin shekaru 30 a gidan kaso a kan wani da yakona masallaci a garin Orlando na jahar Florida.
Lambar Labari: 3481213    Ranar Watsawa : 2017/02/08