iqna

IQNA

IQNA - Anno Saarila Jakadiyar Finland a kasar Iraki ta yi bayani kan irin yadda ta samu sanye da hijabi a  Iraki  a lokacin da ta halarci hubbaren Imam Husaini (AS).
Lambar Labari: 3493172    Ranar Watsawa : 2025/04/29

IQNA - 'Yan sanda a jihar Victoria da ke kasar Ostireliya na gudanar da bincike kan harin da aka kai kan wasu mata musulmi guda biyu da ke da alaka da kyamar Musulunci.
Lambar Labari: 3492766    Ranar Watsawa : 2025/02/18

IQNA - Majalisar hulda da muslunci ta Amurka ta yi maraba da amincewa da ranar hijabi ta duniya a jihar New York.
Lambar Labari: 3492666    Ranar Watsawa : 2025/02/01

IQNA - Kungiyar malaman wata makaranta a kasar Faransa sun goyi bayan wata daliba mai lullubi ta hanyar nuna rashin amincewa da wanzuwar wariya ga dalibai musulmi.
Lambar Labari: 3492032    Ranar Watsawa : 2024/10/14

IQNA - Gidauniyar Mata Musulman Falasdinu ta karrama 'yan mata 'yan makaranta 600 hijabi a harabar masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3491871    Ranar Watsawa : 2024/09/15

IQNA - Mujallar "Nation" ta bayyana a cikin wata makala cewa 'yan sandan Amurka sun tilasta wa wasu dalibai mata musulmi cire lullubi yayin da suke murkushe zanga-zangar magoya bayan Falasdinu tare da keta sirrin mata musulmi masu lullubi.
Lambar Labari: 3491411    Ranar Watsawa : 2024/06/26

A bisa wani hukunci da wata kotu a kasar Morocco ta yanke, an umarci wata makarantar Faransa da ke kasar Morocco wadda ta haramta wa wata daliba karatu saboda saka hijabi , da ta mayar da wannan dalib acikin gaggawa.
Lambar Labari: 3491407    Ranar Watsawa : 2024/06/25

IQNA - A aikin Hajjin bana, kasar Saudiyya ta gabatar da wata tasbaha ga maniyyata, wanda ke da ban sha'awa.
Lambar Labari: 3491125    Ranar Watsawa : 2024/05/10

IQNA - A kokarin Majalisar Ahlul Baiti (AS) na duniya an fassara littafin “Hijabi da rawar da yake takawa wajen kula da lafiyar kwakwalwa” na Abbas Rajabi da Turanci a Najeriya.
Lambar Labari: 3490782    Ranar Watsawa : 2024/03/10

IQNA - Kungiyar musulmin kasar Birtaniya ta raba kur’ani mai tsarki da harshen turanci ga jama’a a kan tituna domin fadakar da al’ummar kasar nan da koyarwar addinin musulunci.
Lambar Labari: 3490754    Ranar Watsawa : 2024/03/05

IQNA - Karuwar kyamar Musulunci da nuna wariya ga mata musulmi a wuraren aiki da makarantu na Faransa ya haifar da sha'awar yin hijira daga wannan kasa.
Lambar Labari: 3490663    Ranar Watsawa : 2024/02/18

Wadda ta assasa ranar Hijabi ta duniya ta bayyana a wata hira da yayi da Iqna
IQNA - Nazema Khan ta ce: Babban burina na kaddamar da ranar Hijabi ta Duniya shi ne na wayar da kan al’umma game da hijabi a duniya domin ‘yan uwa mata su rika gwada hijabi ba tare da nuna kyama, wariya da kyama ba.
Lambar Labari: 3490578    Ranar Watsawa : 2024/02/02

Kasar Faransa ta haramta amfani da hijabi ga ‘yan wasan da ke halartar gasar Olympics ta birnin Paris, kuma wannan mataki kamar sauran matakan da gwamnatin Faransa ta dauka kan musulmi a kasar ya haifar da tofin Allah tsine.
Lambar Labari: 3489931    Ranar Watsawa : 2023/10/06

Kwamitin wasannin Olympic na kasa da kasa ya yi watsi da matakin da ma'aikatar wasanni ta Faransa ta dauka a baya-bayan nan game da haramta sanya hijabi ga 'yan wasan kasar tare da jaddada cewa dukkan 'yan wasa za su iya shiga kauyen wasannin ba tare da takura ba.
Lambar Labari: 3489905    Ranar Watsawa : 2023/10/01

New York (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana rashin amincewarta da matakin da Faransa ta dauka na haramtawa 'yan wasanta sanya hijabi a gasar Olympics ta birnin Paris na shekarar 2024.
Lambar Labari: 3489884    Ranar Watsawa : 2023/09/27

Washington (IQNA) Hoda Fahmi Musulma ce kuma mai zanen zane kuma mai ba da labari a lulluɓe, ta hanyar ƙirƙirar halayen barkwanci, ta yi ƙoƙari ta gyara wasu munanan ra'ayoyi game da tsirarun musulmin Amurka tare da nuna matsalolin mata masu lullubi a yammacin duniya.
Lambar Labari: 3489757    Ranar Watsawa : 2023/09/04

Abuja (IQNA) Wata yarinya mai fasaha a Najeriya ta ja hankalin jama'a daga ko'ina cikin duniya ta hanyar yin wata yar tsana mai lullubi.
Lambar Labari: 3489603    Ranar Watsawa : 2023/08/07

Tehran (IQNA) A duk fadin tarayyar turai, an shafe shekaru ana nuna adawa da lullubin da wasu mata musulmi ke sanyawa. Wasu gwamnatocin sun ce hani hijabi a zahiri wani nau'i ne na yaki da zalunci da ta'addanci, yayin da wasu ke ganin cewa wannan haramcin zai zama na nuna wariya ga 'yancin mata da kuma kawo cikas ga shigar musulmi cikin al'ummomin Turai.
Lambar Labari: 3489064    Ranar Watsawa : 2023/04/30

Zainab Alameha ita ce mace Musulma ta farko da ta fara wasan Rugby a Ingila. Mahaifiyar 'ya'ya uku ta bar aikinta na ma'aikaciyar jinya a shekarar 2021 don cim ma burinta na sanya hijabi tare da tawagar 'yan wasan rugby ta Ingila.
Lambar Labari: 3488945    Ranar Watsawa : 2023/04/09

Tehran (IQNA) A cikin 2021, Ostiriya ta shaida fiye da shari'o'i 1,000 na nuna wariya ga musulmi, kuma mata musulmi masu lullubi sun fi fuskantar kyamar Islama.
Lambar Labari: 3488921    Ranar Watsawa : 2023/04/05