Bangaren kasa da kasa, gwamnatin jihar Cuebec a Canada ta kafa sharadin cire hijabi a kan Malala Yusufzay.
Lambar Labari: 3483818 Ranar Watsawa : 2019/07/08
Bangaren kasa da kasa, musulmia kasar Afrika ta kudu sun suka kan matakin hana saka hijabi a wata makaranta.
Lambar Labari: 3483651 Ranar Watsawa : 2019/05/18
Majalisar musulmin Najeriya ta jaddada cewa hakkin mata musulmi ne su sanya hijabi daidai da yadda addininsu ya umarta.
Lambar Labari: 3483134 Ranar Watsawa : 2018/11/19
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kare hakkokin bil adama da dam ne suka shirya gangamin kin amincewa da daftarin dokar hana dalibai musulmi mata saka hijabi .
Lambar Labari: 3482979 Ranar Watsawa : 2018/09/13
Bangaren kasa da kasa, wata kididdiga ta nuna cewa kyamar musulmi a kasar Faransa na karuwa fiye da kowane lokaci.
Lambar Labari: 3482507 Ranar Watsawa : 2018/03/24
Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmi sun bukaci babbar kotu a Najeriya da ta gudanar da bincike kan batun hana wata daliba saka hijabi .
Lambar Labari: 3482374 Ranar Watsawa : 2018/02/07
Bangaren kasa da kasa, musulmi mata za su gudanar da wani shiri mai suna monolog kan hijabi a jahar Texas da ke kasar Amurka.
Lambar Labari: 3482370 Ranar Watsawa : 2018/02/06
Bangaren kasa da kasa, kungiyar mata musulmia Najeriya ta jaddada wajabcin bayar da ‘yancin saka lullubi ga mata musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3482354 Ranar Watsawa : 2018/02/01
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirye-shirye domin ranar hijabi ta duniya kasa da makonni biyu masu zuwa.
Lambar Labari: 3482321 Ranar Watsawa : 2018/01/21
Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Kenya ta nuna damuwa matuka tare da yin kakkausar suka dangane da cutar da dalibai mata musulmi da ske saka hijabi .
Lambar Labari: 3482252 Ranar Watsawa : 2017/12/30
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin musulmin Najeriya sun nuna fushi dangane da batun hana wata daliba shedar kammala karatun lauya saboda ta saka hijabi .
Lambar Labari: 3482217 Ranar Watsawa : 2017/12/20
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani taro gami da baje koli mai taken mu saka hijabi rana daya a garin Marywood da ke cikin jahar Pennsylvania.
Lambar Labari: 3482074 Ranar Watsawa : 2017/11/06
Bangaren kasa da kasa, musulmi a jahar Ogun da ke tarayyar Najeriya sun bukaci da a bar dalibai mata musulmi da su saka hijabi a cikin yanci a makarantu.
Lambar Labari: 3481986 Ranar Watsawa : 2017/10/10
Bangaren kasa da kasa, an janye wata dokar kayyade saka hijabi n muslunci a wata makaranta da ke birnin Johannesburg kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481596 Ranar Watsawa : 2017/06/09
Bangaren kasa da kasa, Amina Brown wata dalibar makarantan sakandare a garin Greenwood a cikin jahar Indiana ta Amurka ta shiriya taron Karin bayani kan hijabi .
Lambar Labari: 3481389 Ranar Watsawa : 2017/04/09
angaren kasa da kasa, mahukunta a kasar na shirin daukar matakai na hana saka hijabi n muslunci a yankin Sink Yang na kasar China.
Lambar Labari: 3481364 Ranar Watsawa : 2017/03/31
Bangaren kasa da kasa, wani babban jami’in gwamnatin kasar Belgium ya fito yak are hukuncin da kotun tarayyar turai ta yanke kan hana mata musulmi saka hijabi .
Lambar Labari: 3481349 Ranar Watsawa : 2017/03/26
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da nuna rashin amincewa da hukuncin da kotun kolin tarayyar turai ta dauka na hana musulmi mata saka lullubi a wuraren aiki.
Lambar Labari: 3481315 Ranar Watsawa : 2017/03/15
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin jahar Lagos da ke tarayyar Najeriya ta sake dawo da batun hana dalibai mata a makarantun firamare da sakandare saka hijabi .
Lambar Labari: 3481212 Ranar Watsawa : 2017/02/08
Bangaren kasa da kasa, an janye haramcin hana wata daliba saka hijbin muslunci a kasar spain da aka yi.
Lambar Labari: 3480798 Ranar Watsawa : 2016/09/21