IQNA - Duk da tashe-tashen hankulan da ake fama da su a makarantu a jamhuriyar Nijar, yawancin iyalai har yanzu suna bin al'adar tura 'ya'yansu makaranta kafin su shiga makarantun gwamnati.
Lambar Labari: 3492044 Ranar Watsawa : 2024/10/16
IQNA - Kungiyar malama n wata makaranta a kasar Faransa sun goyi bayan wata daliba mai lullubi ta hanyar nuna rashin amincewa da wanzuwar wariya ga dalibai musulmi.
Lambar Labari: 3492032 Ranar Watsawa : 2024/10/14
Tehran (IQNA) Wata yarinya ‘yar shekara 10 ‘yar Hindu ce ta lashe kyautar mafi kyawun karatun kur’ani a wani biki da aka gudanar a kasar Indiya.
Lambar Labari: 3488227 Ranar Watsawa : 2022/11/24