zamanin Ottoman

IQNA

Tehran (IQNA) Masallacin Murad Agha da ke birnin Tripoli babban birnin kasar Libiya ya cika shekaru 500 da kafuwa, kuma gado ne mai kima daga mulkin daular Usmaniyya a wannan kasa. Har ila yau, wannan masallacin ya kasance wata alama ce ta tsayin daka da al'ummar Libiya suka yi wa mamaya na Spain a karni na 16.
Lambar Labari: 3488342    Ranar Watsawa : 2022/12/15