Tehran (IQNA) Ministan Harkokin Addinin Musulunci na kasar Morocco ya sanar da shirin wannan ma'aikatar na amfani da karfin makarantun gargajiya wajen koyar da kur'ani mai tsarki ga daliban sakandare na daya da na biyu a kasar.
Lambar Labari: 3488379 Ranar Watsawa : 2022/12/22