Tehran (IQNA) Jami'an tsaron kasar Sweden da ke da alhakin yaki da ta'addanci, sun dade suna sa ido a makarantun Islamiyya guda biyu, kuma sun yi gargadin cewa daliban na cikin hadarin samun tsatsauran ra'ayi sakamakon karantar da darussan addinin muslunci, don haka ya kamata a rufe su.
Lambar Labari: 3488412 Ranar Watsawa : 2022/12/28