IQNA

Kafa Madogara Ta Musulunci Kan Samar Da Abubuwan Ci Na Halaliya A Filipine

Bangaren Zamantakewa: Za a kafa wata cibiyar samara da kayayyakin abinci na halali a musulunce a kasar Filipine kuma gwamnatin wannan kasa ta kafa komitin malummai kan wannan mataki.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna daga kudu maso gabacin Asiya bayan ta nakalto da majiya mai tushe ta watsa rahoton cewa; gwamnatin Filipine ta kafa komitin malummai dam asana addinin musulunci domin samara da cibiyar kula da abubuwan cid a sha na halaliya a musulunci.Wannan mataki ne na jinjinawa matuka gaya ga duk wani musulmi.

398383