Bangaren al'adu da fasaha:a ranar ashirin da hudu ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara gudanar da taron karawa juna sani mai taken abincin halaliya da kuma ake shigowa da su daga kasar Cana zuwa cikin kasar ta Suriya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton Cewa: a ranar ashirin da hudu ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara gudanar da taron karawa juna sani mai taken abincin halaliya da kuma ake shigowa da su daga kasar Cana zuwa cikin kasar ta Suriya. Wannan taron karawa juna sani ya samu halartar yan kasuwa masu shigo da kaya daga kasar cana zuwa cikin kasar suriya da kuma jami'ai masu kula da kasuwanci a kasar da kuma jami'an da ke kula da shiga da ficen kayayyaki.
773832