Dubban masoua Ahlul bait (AS) sun raya daren lailatul Qadr da ayyukan ibada a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf a kasar Iraki.