Saboda da z afin yanayi a yankunan kudancin kasar Iran hakan ya haifar da fitowar furannin bishiyoyi iri-iri, wanda ke nuni da cewa ana samun sauyin yanayi.