IQNA

Kabarin Annabi Daniyel a Shush

SHUSH (IQNA) - Kabarin Annabi Daniyel da ke Shush a kudu maso yammacin kasar Iran, yana da wani katon mazugi na musamman a saman farar filasta, wanda ya bambanta shi da sauran wuraren addini a kasar.

Mutanen yankin suna girmama Annabi Daniyel kuma kabarin na daya daga cikin wuraren da jama'a suke ziyarta a Shush a lardin Khuzestan.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: Annabi Daniyel ، Shush ، sauran wuraren addini ، girmama Annabi