Daruruwan mutane ne ke halartar tarukan karatun Alqur'ani a hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf a kullum a cikin watan Ramadan mai alfarma.