IQNA

Rana ta 3 na gasar kur'ani ta Malaysia karo na 63: Rahoton Hoto

Kuala Lumpur (IQNA) – An ci gaba da gudanar da gasar kur’ani ta kasa da kasa a kasar Malaysia karo na 63 a ranar Litinin din nan a fannonin haddar da kuma karatun.