IQNA

Karatun aya ta 5 a cikin suratul Isra tare da shahararriyar muryar ta makaran na kasar Masar

A ci gaba da nuna goyon baya ga farmakin " guguwar Al-Aqsa" da dakarun gwagwarmaya falastinawa suka kaddamar domin kare batun ‘yancin al’ummar falastinu da nuna rashin amincewa da zaluncin yahudawan sahyoniya, kamfanin dillancin labaran IQNA ya fitar da wani faifan bidiyo na karatun aya ta 5 a cikin suratul Isra'i mai sauti na  Shahararrun makarantan kasar Masar, wadanda suka hada da "Sheikh Mohammad Sediq Al-Mashavi, Sheikh Mustafa Ismail, Sheikh Abdul Basit Abdul Samad, Sheikh Mahmoud Ali Al-Banna da Sheikh Kamel Yusuf Al-Bahtami" gabatarwa ga masu bibiyar Iqna.