IQNA

Makoki na tunawa da zagayowar ranar shahadar Sayyida Zahra

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a cikin wannan makon ne ake gudanar da shirye-shiryen makoki  yayin zagayowar ranar shahadar Sayyida Zahra (SA) a birane da garuruwan kasar Iran.