IQNA

AnGudanar Da TarukanArba’in Na Imam Hussain (AS) Tare Da HalartarJagoranjuyinJuyaHali

10:57 - December 25, 2013
Lambar Labari: 1346713
Bangarensiyasa, an gudanar da tarukanarba’inna Imam Hussain (AS) a birnin Tehran tare da halartarjagoranjuyinjuyahalinmusuluncia Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei da kumawasudagacikinmanyanmalamai da kumajami’ai, inda aka gabatar da jawabaidangane da matsayinwannanrana.

Kamfanindillancinlabaraniqnayahabartacewa, miliyoyinmutane ne suke ci gaba da isabirnin Karbala maialfarmadominhalartartarukanarba’inna Imam Hussain (AS) da za a gudanargobe a hubbarensa da kebirnin.

Kakakinma’aikatarharkokincikingida a kasarIrakiSa’adMu’inyabayyanacewa, yazuwakimaninmutanemiliyan 1 da 300,000 ne sukaisakasarIrakidagakasashenduniyadaban-dabandominhalartartarukatunawa da cikakwanaki 40 nashahadar Imam Hussain (AS) a ranarAshura, yaceanasa ran dadainmutanen da zasugalarcitarukannagobezaikaimutanemiliyan 20.

Tun a farkonmakon nan ne daimiliyoyinmuatenedagasassadaban-dabannakasarIrakisukakamahanya a kasadominisabirnin Karbala, dukkuwa da irinbarazanar da sukefuskantadaga ‘yanta’addamasukaimusu hare-harenbama-bamai da nakunarbakin wake.

Majiyoyinma’aikatarharkokincikingidankasar ta Iraki ta tabbatar da cewa an daukikwararanmatakantsaro a birninnakarbala da kewaye, dominbayar da kariyagamasuziyarar, indadubbanjami’antsaro a cikinkayansarki da kumamasufararen kaya sukesuke ci gaba da gudanar da aikinsu.

1345911

captcha