Kamfanindillancinlabaraniqnayahabartacewa, yanakaltodagashafinsadarwanayanargizonaofishinshugabankasar Iran cewa, a jiyashugabankasar Iran yaziyarciHubbarenmarigayi Imam Khomeni (RA) da kebirnin Tehran dominjaddawilaya da kuma bin tafarkinsanakaredokokinAllah da kumabarantadagadukwanitafarki da zaikarkatar da al’ummadaga bin wannantafarki.
Bayaninya ci gaba da a lokacin da yakeziyartarhubbarennamarigayi Imam, shugabaRauhaniyagana da masukula da wurindagasukahadahar da jikanmarigayin, hakaannkumayaziyarciwasudagacikinwadandasukayishahadadominkarejuyinjuyahalinMusulunci a lokacingwagwarmaya da kumalokacinjuyin.
Haka nan kumawasudagacikinshahidan da sukabayar da guunmawa a lokacinkallafaffenyakin da Iran ta yi da Irakialokacinmulkinshugabankamakaryanakasar, wandahakanyakasancedagacikinabubuwan da sukakarawa Iran gogewa ta fuskacintafiyar da masugirmankainaduniya da yaddaza ta taimakaraunana.
YanzuhakadaijamhuriyarMusulunci ta Iran dai ta cikashekaru 35 da kafuwadagawannanshekarakumatana ci gaba da samun ci gabaadukakninbangarori.
1369434