KamfanindilalncinlabarabKur’anina IQNA yahabartacewa, an gudanar da irinwadannantaruka a wasukasashenduniyadasukahada da kasarSiraliyon da keyammacinnahiyarAfirka, inda aka gabatar da jawabaidangane da matsayinjuyin da kumairingwagwarmayar da marigayi Imam Khomeniyayidominganinyasafkenauyin da yaratayakansanashiryar da al’umma da kumacetosudagabakinmulkinzaluncinamhukuntanlokacin.
Kafinyau din daijagororinaddini, shugabanninbangaroriukunagwamnati, hukumomi da cibiyoyinagwamnati da wadandabanagwamnatibugu da karinajam’iyyu da kungiyoyinasiyasa da naal’ummanakasar ta Iran sukakirayial’ummarkasar da sufitokwansu da kwarkwatansu don gudanar da gagaruminjeringwanontunawa da ranar da aka saminasararjuyin don tabbatarwa da duniya ci gaba da rikon da sukeyigatsarinMusuluncinakasar da kumabayyanar da shirinsunafuskantardukwanikalubaledagawajenmakiya.
Su ma a nasubangarenmanyanmaraja’anaddininakasar Iran da sukahada da AyatullahNasirMakaremShirazi, AyatullahNuriHamedani, Ayatullah Alawi Gorgani, AyatullahJa’afarSubhani, AyatullahJawadiAmoli da sauransu, cikinwatasanarwar da sukafitar sun bayyanafitowarjeringwanonranar 22 gawatanBahman din a matsayinwaninauyinashari’awandazaisanyamakiyayankekauna da kumakarafarantawamasoyarai.
Itakuwama’aikatarharkokinwajenna Iran, cikinwatasanarwa da ta fitar, ta bayyanacewarfitowaral’ummakwansu da kwarkwatansuyayinwannanjeringwanonanasararjuyinwanilamari ne da zaikaramatakarfingwiwan ci gaba da karehakkokinal’ummar ta Iran a tattaunawarda take yi da manyankasashenduniyakanshirinnukiliyanzamanlafiyanaal’ummar Iran.
Su ma ‘yanmajalisarshawararMusulunci ta Iran din kiranal’ummarkasar Iran, a matsayinsunawakilansu, sukayinasufitokwansu da kwarkwatarsusunamasucewafitowaral’ummarza ta kasancemayar da martani ne da wucegona da irinAmurka da kawayenta. Su ma kungiyoyimabiyasauranaddininakasar ta Iran da sukahada da kiristoci da yahudawankasar, sun sanar da aniyarsuce ta shigowa a yi da su a yayinwannanjeringwanon.
Da damadaisunaganinjeringwanonnabanayana da wanimuhimmancinamusammanbisala’akari da ci gaba da barazanar da Amurka da kawayentasukeyiwakasardukkuwa da bayyanaraniyarsu ta nemantattaunawa da Iran din lamarin da yasanyaJagoranjuyinjuyahalinMusulunciAyatullahSayyid Ali Khamenei kiranal’ummarkasar da su ci gaba da sanyaidokanirinwadannanmu’amala da maganganun da jami’anAmurkansukeyi.