Bangaren kula da koyarwa ta Alkur’ani: daya daga cikin jami’o’in koyar da karatun alkur’ani da wallafawa ta jaddada muhimmanci da ake bawa karatun Alkur’ani da yadda hakan ke jan hankulan jama’a da cewa;Iran a tsakanin kasashen musulmi ita ce ke sahun gaba wajen koyarwa da sanin Alkur’ani da zurfafawa kan haka.
Kasim Bustani masani kuma alkali na kasa da kasa kan karatun Alkur’ani kuma mamba a komitin ilimi na jami’ar shahid Camran a Ahwaz a tattaunawa da cibiyar koyar da Alkur’ani ta Irna Iqna kan haka ya bayyana cewa;daga cikin matsaloli na farko da makaranta Alkur’ani iraniyawa ke fuskanta da janhakula shi ne bangaren kurin tsayawa da yananin harshensu da kuma gurin farawa. Lokacin da yake amsa tambayar matsayin iran a tsakanin kasashen musulmi ta fuskar karatun Alkur’ani da kwarewa kan haka sai ya amsa da cewa; Makarantan Alkura’ani Iraniyawa sun kware kan haka kuma wannan ya samo asali ne bayan juyin juya halin musulunci kuma hakan ya taimaka wajen kasancewar Iran ta daya a tsakanin takwarorinta.Daga karshe y ace yin hakan yanada muhimmanci a tsakanin jama’a matuka gaya.
359512