IQNA

Makiya Na Cikin Duhu Wajen Dokan Darasi Ga Mutane Kamar Mugniya

17:55 - February 14, 2009
Lambar Labari: 1744165
Bangaren Kasa da kasa: Sakataren ofishin al'adu na kungiyar Hizbullah a Tehran kan Mugniya da koyi da shi ya bayyana cewa: makiya suna cikin tsoro wajen koyi da mutane kamar Mugniya amma a yau ta hanayr dogaro da masu gwagwarmaya da Shuhada'a kamar Mugniya sun amince da nasara kan HKI ta samo asali daga irin wadannnan mutane.
Cibiyar koyar da karatun Alkur'ani a nan Iran Iqna ne ta watsa rahoton cewa:Ali Za'itar shugaban ofishin al'adu na kungiyar Hizbullah a Tehran a lokacin taron tunawa da shahadar Imad Mugniya a marecen alhamis da ta gabata a masallacin Imam Sadik (AS) ya jinjinawa nasarar juyin juya halin musulunci a Iran da yadda ta taimakawa duk wani mai neman yanci a duniya da yakar ma'abuta girman kai da danniya Amerika da kwawayenta da cewa kafin juyin musulunci a Iran ana raya kare hakkin dan adam da nuna yan adamtaka amma bayan juyin musulunci ta bayanawa dan adam abin da suke rayawa karya ce a fiye da fakewa da wata manufa don cimma wata manufar sai kuma ya jinjinawa kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah da ta samara da mutane na gari kamar Mugniya da ya bi hanya da shiryarwa ta Imam Khomeini ®

348461
captcha