IQNA

An kaddamar da Yarukan Hausa da Jamusanci a cibiyar kula da harkokin Kur'ani ta Ikna

10:38 - February 17, 2009
Lambar Labari: 1744830
Bangaren kasa da kasa: An kaddamar yarukan Hausa da Jamusanci a cikin yarukan da cibiyar (Ikna) ke gabatar da shirye-shiryenta.
Cibiyar kula da harkokin alkur'ani ta Ikna ta habarta cewa; a yau an gudanar da bikin kaddamar da yarukan Hausa da jamusanci a cikin yarukan da cibiyar ke yada shire-shiryenta da su, inda harshen Hausa ya zama shi ne yare na 19, Jamusanci kuma a matsayin yare na 20 a cibiyar.

Bayanin ya kara da cewa an gudanar dabikin ne tare da hadin gwiwa tsakanin cibiyar da kuma da kuma hukumar kula da al'adu ta Iran, lamarin day a samu halartar wasu daga cikin jami'an bangarorin biyu.

364857
captcha