Cibiyar da ke kula da alkur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa: kumitin da ke kula da gudanar da wannan taro kan matsayin birnin Kudus sun yi tofin Allah tsine kan gwmnatin HKI kan matsayi da matakan da ta ke dauka na takurawa da neman tsankwalar fada ta hanyar gina gidajen matsugunnan yahudawa a yankun da Palasdinawa ke zaune kuma kimanin gidajen Palasdinawa 1500 ne yahudana sahayoniya suka ruguza a Bustan da ke kusa da Masallacin Kudus da hakan ya fito da baker siyasar HKI a fili karara.
369793