Cibiyar da ke kula da harkokin Alkur'ani a Iran ce ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na majalisar fayyace tsarin musulunci a Iran cewa: ayatullahi Akbar Hashimi Rafsanjani a ranar asabar da ta gabata a cikin wani sako day a aike zauren taro na kasa da kasa kan rawar da mata ke takawa da karfin da suke da shi ta fuskar siyasa da zamantakewa a Iran.A wannan taro matan za su yi nazari kan yadda za su kara himma kan irin rawar da suke takawa a harkokin yau da kullum a dukan hanyoyi da bangarori na ci gaban kasa.
370415