IQNA

Alkur'ani Ne Ya Amsa Mani Tambayoyin Da Na Jima Ina Neman Amsoshinsu

10:35 - March 02, 2009
Lambar Labari: 1750399
Bangaren kula da harkokin Alkur'ani: Daga lokacin da na karbi addinin musulunci na fahimci wannan addini ya sha bamban da sauran addinai day a tsara mani rayuwa tat a yau da kullum kuma ta hanyar karanta Alkur'ani na samu amsoshin tambayoyina.
Malama Suweitara Janjung da ta canja sunanta bayan ta musulunta kuma da ke karatu a jami'ar Rajit babban birnin kasar tailand a bangaren Turanci ta bayyana cewa a farkon fara sanayyarta da addinin musulunci shi ne lokacin tana sakandare saboda yadda abukkanta a ji musulmi ne kuma wannan ya taimaka mata matuka gaya.fatima ta kara da cewa: daga lokacin da ta musulunta ta samu amsoshin tambayoyin da ta jima ba tare da samun amsoshinsu ba kuma ta samu canjin rayuwa da tsari a yau.

369644
captcha