A wata hira da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna hujjatul islam wal muslim Majid Ansari mamba a majalisar fayyace tsarin musulunci a Iran ya bayyana cewa daya daga cikin abubuwan da suka taimakawa imam Khomeini a gwagwarmayar day a yi ta kokarin kafa tsarin musulunci a Iran akwai kasancewa tare da shi da matarsa ta nuna da taimaka masa ko dadi ko wahala da kuma tsanani da hakan ke nuni da matsayinta da kuma irin rawar da mata za su iya takawa a ko da yaushe wannan cimma burin abin da ake son cimmawa.Har ila yau ta nuna hakuri da juriya ba iyaka da kuma jihadi.
381078