IQNA

An Gudanar Da Sallar Juma'a Tsakanin Yan Shi'a Da Yan Sunna A Kasar Tailand

Bangaren siyasa da zamantakewa: Yan shi'a da sunna a garin Pukat na kasar tailand sun gudanar da sallar juma'a tare da juna don nuna hadin kai.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa: Ayatullah Hajj Jawad Marwi hujjatul Islam Amiri wakilin jami'ar Almustapha (SWA) Al-alam a Tailand da kuma Hujjatul Islam Said Suleiman Huseini sun yi salla tare day an sunna karkashin gayyatar dan uwansu limamin masallacin juma'a na Hidayatu lilmuslimina dan sunna a garin Puket da hakan ke tabbattar da hadin kai a tsakanin musulmi.

381967